Tuesday, 6 March 2018

Kalli General BMB a tsakiyar mata: Yace ba zai taba iya daina son mata ba

Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello, General BMB kenan a wannan hoton nashi da yake zaune a tsakiyar mata, da alama suna aikin daukar wani shirin fim ne, yace yana son mata domin dole rayuwa sai dasu kuma bazai taba iya daina sonsu ba.


Ga abinda ya fada kamar haka:

"Matan nan dai sune, baza mu daina yinku ba Mata. Mun so mata, muna son mata, zamu cigaba da son mata, ba zamu daina son mata ba amma so na gaskiya, na halali kuma na amana. ".

1 comment: