Tuesday, 13 March 2018

Kalli hoton Amina Amal daya dauki hankula

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan a wannan hoton nata data saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara tana yiwa masoyanta barka da warhaka, hoton ya dauki hankula sosai.

No comments:

Post a Comment