Friday, 16 March 2018

Kalli hoton kamfanin siga da aka dauka daga sama wanda shugaba Buhari ya bude jiya a jihar Naija

Wannan kayataccen hoton kamfanin sigane da shugaba Buhari ya bude jiya a jihar Naija, hoton yayi kyau.

No comments:

Post a Comment