Wednesday, 21 March 2018

Kalli hoton marigayi sanata Ali Wakili lokacin yana Custom

Marigayi Sanata Ali Wakili kenan a wannan hoton nashi lokacin yana ma'aikacin hukumar hana fasa kwaurin kaya ta kasa, watau Customs, muna fatan Allah yakai rahama kabarinshi da sauran musulmi da suka rigamu gidan gaskiya.

No comments:

Post a Comment