Wednesday, 7 March 2018

Kalli hoton masallacin Juma'a na jihar Gombe da ya kayatar

Wannan hoton babban masallacin jihar Gombene da aka dauka cikin dare, kallon farko idan mutum yayiwa hoton zai zata ba'a Najeriya bane, shiyawa bawan Allahn da ya saka hoton a dandalinshi na sada zumunta da muhawara ya bayyana cewa wannan ba kasar waje bane jihar Gombene.


Hoton masallacin ya kayatar sosai.

No comments:

Post a Comment