Saturday, 10 March 2018

Kalli hoton Rukayya Dawayya daya birge

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata da ta dauka a filin jirgin sama, hoton yayi kyau, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment