Wednesday, 21 March 2018

Kalli hoton wasu daga cikin 'yan matan Dapchi Boko Haram suka dawo dasu yau

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un  wannan hoton wasu daga cikin 'yan matan Dapchi kenan da mayakan Boko Haram suka sace kuma a yau Laraba suka dawo dasu gida, kananan yara abin tausai, duk me imani yaga wannan hoton sai ya tausaya musu, muna fatan Allah ya shige musu gaba yasa kuma wannan abu ya zama kaffara a garesu su da iyayensu.


Sauran Al-umma kuma Allah ya tsare mu.

No comments:

Post a Comment