Wednesday, 14 March 2018

Kalli hotuna daga gurin shagalin bikin Fatima Dangote da Jamil MD Abubakar

 Hotunan bikin diyar attajirin Duniya, Fatima Aliko Dangote da Angonta, Jamil MD Abubakar kenan da suka kayatar, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment