Friday, 23 March 2018

Kalli hotunan gyaran titin Kebbi zuwa Naija

Wannan hotunane dake nuna yanda ake aikin gyaran titi da ya hada garuruwan jega zuwa koko, Yauri zuwa Kwantagora kenan daga jihar Kebbi zuwa Naija wanda gwamnatin tarayya take yi.Me baiwa shugaban kasa shawara akan savbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka:

No comments:

Post a Comment