Thursday, 1 March 2018

Kalli hotunan kamin biki na diyar gwamnan Kano, Fatima Ganduje da Dan gwamnan Oyo Idris Ajimobi

Hotunan kamin biki na 'ya'yan gwamnonin jihohin Kano da Oyo kenan, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Abiola Ajimobi, ranar Asabar idan Allah ya kaimu Kano zata dauki baki dan daurin aurensu.Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya ya basu zuri'a ta gariNo comments:

Post a Comment