Tuesday, 27 March 2018

Kalli hotunan kamin biki na Sa'adiya Adam

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam kenan a wadannan hotunan nata tare da wanda zata aura suka dauki hotunan kamin biki, hotunan sun bayyana da dandalin abokan aikinta da dama na shafin Instagram ciki hadda Ali Nuhu.


Saidai zuwa yanzu, sunan wanda Sa'adiyar zata aura be bayyana ba ko kuma ranar da za'a daura auren nasu, muna musu fatan alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment