Tuesday, 13 March 2018

Kalli hotunan Nura Hussain daga kasar Morocco

Tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussain kenan a wadannan hotuman nashi da ya dauka a kasar Morocco inda suka je ziyara shi da abokan aikinshi, ya dauki hotunan ne a wani guri na musamman da aka gina dan yin fim a kasar ta Morocco.Muna mishi fatan Alheri da fatan allah ya dawo dasu gida lafiya.

No comments:

Post a Comment