Tuesday, 6 March 2018

Kalli irin murmushin da Amina Amal ke yi yayinda masoyinta ya aikomata da sako

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal kenan rike da waya tana murmushi, tace irin murmushin da take yi kenan a yayin da ta samu sako daga masoyinta, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment