Friday, 2 March 2018

Kalli karin hoton kamin biki na Fatima Ganduje da Idris Ajimobi

A jiyane muka fara ganin hotunan kamin biki da 'ya'yan gwamnonin Kano da Oyo, Fatima Abdullahi Umar Ganduje da Idris Abiola Ajimobi da za'a daura aurensu gobe Asabar idan Allah ya kaimu, anan ma wani hoton nasu ne na kamin biki da suka dauka da yanayin sarauta.


Muna fatan Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment