Wednesday, 14 March 2018

Kalli karin hotunan yanda Ali Nuhu ke murnar cika shekaru 15 da yin aure

A yaune tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki yake murnar cikarshi shekaru goma sha biyar da yin aure, wadannan wasu karin kayatattun hotunane da Alin yayi amfani dasu wajan nuna farincikinshi na wannan rana.Muna kara tayashi murna shi da iyalinshi da kuma fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment