Wednesday, 7 March 2018

Kalli katin gayyatar daurin aure na Saeed Nagudu

Katin gayyatar daurin auren mawakin Hausa, Saeed Nagudu wanda za'a daura tare da masoyiyarshi, A'isha Umar wanda za'ayi ranar 10 ga watannan na Maris da muke ciki a garin Kano kenan.Rahotanni daga Fim Magazine sun bayyana cewa wannan aure na biyu kenan da mawakin zaiyi. Muna fatan Allah yasa ayi lafiya ya kuma sanya Alheri.

No comments:

Post a Comment