Wednesday, 28 March 2018

Kalli katin gayyatar daurin Auren Sa'adiya Adam da Angonta

A jiyane muka ga hotunan kamin biki na jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam wanda ta dauka tare da masoyinta hotunan sun kayatar, wannan hoton na kasa na katin gayyatar bikin Sa'adiyar ne da Angonta.


Za'a daura aurenne ranar Lahadi me zuwa, idan Allah ya kaimu, muna fatan Allah yasa ayi lafiya.

No comments:

Post a Comment