Friday, 2 March 2018

Kalli kayan dadin dake firjin din Nazir Sarkin waka

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad kena a wadannan hotunan nashi tsaye a gaban firjin din gidanshi dake cike da kayan marmari da sauran kayan tande-tande da lashe-lashe, da alama Nazir kwadayi yake ji a lokacin da ya nunawa masoyanshi wadannan hotunan.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment