Monday, 5 March 2018

Kalli kayan toshin Hauwa Indimi

Wadannan hotunan kayan Toshi kenan na diyar attajirin dan kasuwa, Hauwa Indimi, itama kwanannan ake sa ran za'ayi bikin aurenta idan Allah ya yarda, muna fatan Allah yasa ayi lafiya.
No comments:

Post a Comment