Monday, 19 March 2018

Kalli kayan 'yansanda kamin a baiwa Najeriya 'yanci

Wannan wani tsohon hoton tarihine dake nuna yanda 'yansanda ke saka kayan aiki kamin a baiwa Najeriya 'yancin kai, da gajerun wanduna suke aiki. Duniya labari.

No comments:

Post a Comment