Saturday, 10 March 2018

Kalli kayatattun hotuna da Hadiza Gabon, Nura Hussain da Isma'il Na Abba Afakallhu suka dauka a kasar Morocco

Taurarin fina-finan Hausa, Hadiza Gabon da Nura Hussain kenan a wadannan hotunan nasu da suka kayatar da suka dauka a ziyarar da suke yi yanzu haka acan kasar Morocco, sun dauki hotunan ne a cikin wani gari na musamman da aka gina dan fina-finai a kasar ta Morocco, misalin irin wanda aka taba cewa za'a gina a jihar Kano.Hotunan sunyi kyau sosai, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment