Sunday, 4 March 2018

Kalli kayatattun hotunan Fati Shu'uma

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, ta sha kyau, son kowa... Muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment