Sunday, 18 March 2018

Kalli kayatattun hotunan Gadar sama da gwamnatin Kano ke ginawa

Wannan hoton gadar sabon gari kenan me tsawon kilomita biyu da gwamnatin Kano ke ginawa, gwamna Ganduje ya gaji aikin gadar daga tsohon gwamna Kwankwaso wanda a wancan lokacin aikin be wuce kashi ashirin ba.Yanzu kuma Gwanma Gandujen ya ida aikin kashi tamanin din wanda ake sa ran za'a kammala zuwan watan Augusta na wannan shekarar wanda ake saran shugaba Buhari zai kaddamar, kamar yanda me baiwa gwamnan shawara ta fannin sabbin kafafen watsa labarai ya shaida.


No comments:

Post a Comment