Friday, 2 March 2018

Kalli kayatattun hotunan Maryam Booth tare da kawayenta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan da take tare da kawayenta, sunyi kyau sosai, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment