Sunday, 18 March 2018

Kalli kayattun akwatunan da aka rabawa kawayen amarya a bikin Fatima Dangote

Masu abu da abinsu, wadannan akwatunan da aka rabawa kawayen Amarya kenan a bikin diyar me kudin Duniya Fatima Aliko Dangote da akayi a Kano, muna fatan Allah ya bada zaman lafiya da zuri'a dayyiba.


NH.

No comments:

Post a Comment