Wednesday, 14 March 2018

Kalli kek din da mutanen garin Daura suka baiwa Lawal Ahmad dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad kenan rike da kek din da mutanen garin Daura dake jihar Katsina suka bashi dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi da yayi a jiya, muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment