Friday, 2 March 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu kenan a wannan hoton nashi da ya sha rawani irin na sarakuna, da ma dai takenshi shine sarkin masana'antar fina-finan Hausa, ya yiwa masoyanshi barka da Juma'a, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment