Friday, 2 March 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Nijar

Tauraruwar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan a wannan hoton na ta daya kayatar, tayi kyau sosai, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment