Friday, 16 March 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Fati Shu'uma

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, ta yiwa masoyanta gaisuwar juma'a, muna mata fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment