Friday, 30 March 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Jamila Nagudu

Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu kenan a wannan hoton nata inda ta sha kwalliya rike da kwarya, tayiwa masoyanta barka da Juma'a, muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment