Friday, 16 March 2018

Kalli kwalliyar Juma'a ta Masa'uda 'yar Agadas

Jarumar fina-finan Hausa, Masa'uda 'yar Agadas kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, ta yiwa masoyanta gaisuwar Juma'a muna mata fatan alheri.


No comments:

Post a Comment