Friday, 2 March 2018

Kalli kwalliyar juma'a ta Sa'adiya kabala

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wannan hoton nata da ta sha kyau, son kowa... ta yiwa masoyanta gaisuwar juma'a, myna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment