Sunday, 18 March 2018

Kalli kyankyareriyar motar da Ahmad Musa ya siya

Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa kungiyar CSKA Moscow ta kasar Rasha wasa, Ahmad Musa ya sayawa kanshi mota kirar Marsandi, Abokinshi Ali Nuhu ya tayashi murna a dandalinshi na sada.Muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare ya karo arziki.

No comments:

Post a Comment