Wednesday, 28 March 2018

Kalli kyautar da 'ya'yan shugaban kasa suka baiwa me tsaron lafiyar babansu dan tayashi murnar zagayowar ranar haihuwarshi

'Ya 'yan shugaban kasa, Zahara Buhari Da Yusuf da 'yar uwarsu kenan lokacin da suke baiwa me tsaron lafiyar shugaban kasa, Muhammad Lawal Abubakar kyauta dan tayashi murnar zagayowar ranar Haihuwarshi.


A jiyane,  Muhammad Abubakar yayi murnar cika shekaru arba'in da biyar da haihuwa,muna kara tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment