Tuesday, 20 March 2018

Kalli kyawawan hotunan Rahama Sadau da kanwarta Zainab Sadau

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar inda take tare da kanwarta, Zainab Sadau, sun sauki hotonne a can kasar Cyprus jami'ar Eastern Mediterranean inda take karatu.Sun sha kyau muna musu fatan Alheri
No comments:

Post a Comment