Thursday, 1 March 2018

Kalli lokacin da Yusuf Buhari ya dawo Najeriya

A jiyane mukaji labarin cewa dan shugaban kasa, Yusuf Buhari ya dawo gida Najeriya daga kasar waje inda yaje ya ida jinyar raunukan da ya ji sanadiyyar hadarin babur da ya ritsa dashi, a nan hotunan lokacin da Yusuf Buharin ya dawo gida Najeriya ne kuma har ya hadu da mahaifinshi.Muna fatan Allah ya tsare na gaba ya kuma kareahi da lafiya.


No comments:

Post a Comment