Saturday, 3 March 2018

Kalli Maryam Booth tare da abokanta da suke bautar kasa tare

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da abokanta suke sanye da kayan bautar kasa, Maryam dai tana aikin bautawa kasa ne a jihar Jigawa, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment