Sunday, 25 March 2018

Kalli motar da aka baiwa wakiliyar jihar Legas a gasar karatun Qur'ani

Wakiliyar Jihar Legos, A Musabakar Alkur'ani Mai Girma Ta Kasa Da Aka Kammala Kwanan Baya A Jihar Katsina, Cikin Motor Da Ta Samu. Muna tayata murna da fatan Allah ya kara basira da budi.


Rariya

No comments:

Post a Comment