Wednesday, 21 March 2018

Kalli mutanen garin Dapchi na dagawa 'yan Boko Haram Hannu bayan sun dawo da 'yan matan da suka sace

Yanda mutanen garin Dapchi suka rika dagawa mayakan Boko Haram Hannu cikin shewa kenan a lokacin da suka dawo da yan matan makarantar Dapchi da suka sace a safiyar yau Laraba.

No comments:

Post a Comment