Thursday, 29 March 2018

Kalli Nafisa Abdullahi lokacin daukar shirin fim din turanci da ta fito a ciki

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta dauka lokacin shirya shirin fim din turanci da ta fito a ciki, a makon da ya gabatane mukaji labarin Nafisar zata fito a cikin wani fim din turanci da za'a nuna a manyan gidajen talabijin na kasarnan.No comments:

Post a Comment