Friday, 9 March 2018

Kalli Nuhu Abdullahi kusa da sabuwar motarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi kenan a kusa da sabuwar motarshi da ya siya kwanannan, a cikin satin da mukene Nuhu ya bayyana wannan sabuwar mota tashi kirar marsandi daya siya a matsayin daya daga cikin burinshi na wannan sabuwar shekara.Ya yiwa masoyanshi gaisuwar Juma'a, Muna mishi fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment