Tuesday, 6 March 2018

Kalli Nura Hussain a kasar Morocco

Tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussain kenan a kasar Morocco inda sukaje shi da shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, Isma'ila na Abba Afakallahu da Hadiza Gabon.


Hadizar ce ta saka wannan hoton, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment