Thursday, 29 March 2018

Kalli Rabiu Rikadawa da 'ya'yan Alasan Kwalle

Tauraron fina-finan Hausa, Rabiu Rikadawa kena  tare da 'ya'yan abokin aikinshi Alasan Kwalle, wanda aka fi sani da bakin wake, muna musu fatan alheri.

No comments:

Post a Comment