Sunday, 4 March 2018

Kalli Rahama Sadau da 'yan uwanta suna shakatawa a kasar Cyprus

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau kenan da 'yan uwanta a wadannan hotunan nasu da suka dauka daga kasar Cyprus inda suka je yawon shakatawa, hotunan sun kayatar, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment