Thursday, 8 March 2018

Kalli Rahama Sadau sanye da kayan bautar kasa

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Saxau kenan a wadannan hotunan nata da take sanye da kayan bautar kasa lokacin tana aikin wani shirin fim din turanci, muna mata fatan Alheri.No comments:

Post a Comment