Saturday, 10 March 2018

Kalli Sani Musa Danja na wasa da Hauya

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja,, Zaki kenan a wannan hoton naashi tare da wasu masu wasan gargajiya inda ya rike hauya yana wasa da ita.

No comments:

Post a Comment