Tuesday, 27 March 2018

Kalli Shiekh Kabir Gombe na tuka keke

Shehin malamin addinin Islama, Sheikh Kabir Gombe kenan akan keke yake motsa jiki a kasar waje da ya ziyarta, muna mishi fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment