Sunday, 11 March 2018

Kalli shigar Amarya, Fatima Ganduje

Amarya, diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Gamduje kenan a wannan hoton lokacin da aka ci gaba da shagalin bikinta ita da Angonta, Idris Ajimobi a can jihar Osun, Muna fatan Allah ya sanya Alheri.


No comments:

Post a Comment