Monday, 5 March 2018

Kalli shigar Falalu A. Dorayi a wannan hoton

Tauraron fina-finan Hausa, Falalu A. Dorayi kenan sanye da wata irin shiga ta musamman, da alama yana shirin aikin wani fim ne, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment