Tuesday, 20 March 2018

Kalli tsaffin hotunan Ali Nuhu da matarshi lokacin da aka daura musu aure

Wadannan hotunan tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan tare da matarshi a shekarun baya lokacin da aka daura musu aure, a satin daya gabatane Alin yayi murnar cika shekaru goma sha biyar da yin aure. Muna musi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment